Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 50 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿إِن تُصِبۡكَ حَسَنَةٞ تَسُؤۡهُمۡۖ وَإِن تُصِبۡكَ مُصِيبَةٞ يَقُولُواْ قَدۡ أَخَذۡنَآ أَمۡرَنَا مِن قَبۡلُ وَيَتَوَلَّواْ وَّهُمۡ فَرِحُونَ ﴾
[التوبَة: 50]
﴿إن تصبك حسنة تسؤهم وإن تصبك مصيبة يقولوا قد أخذنا أمرنا من﴾ [التوبَة: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Idan wani alheri ya same ka, zai ɓata musu rai, kuma idan wata masifa ta same ka sai su ce: "Haƙiƙa, mun riƙe al'amarinmu daga gabani."Kuma sujuya, alhali kuwa suna masu farin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan wani alheri ya same ka, zai ɓata musu rai, kuma idan wata masifa ta same ka sai su ce: "Haƙiƙa, mun riƙe al'amarinmu daga gabani."Kuma sujuya, alhali kuwa suna masu farin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan wani alhẽri ya sãme ka, zai ɓãta musu rai, kuma idan wata masifa ta sãme ka sai su ce: "Haƙĩƙa, mun riƙe al'amarinmu daga gabãni."Kuma sujũya, alhãli kuwa sunã mãsu farin ciki |