Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 51 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿قُل لَّن يُصِيبَنَآ إِلَّا مَا كَتَبَ ٱللَّهُ لَنَا هُوَ مَوۡلَىٰنَاۚ وَعَلَى ٱللَّهِ فَلۡيَتَوَكَّلِ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ ﴾
[التوبَة: 51]
﴿قل لن يصيبنا إلا ما كتب الله لنا هو مولانا وعلى الله﴾ [التوبَة: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Babu abin da yake samun mu face abin da Allah Ya rubuta sahoda mu. Shi ne Majiɓincinmu. Kuma ga Allah, sai muminai su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Babu abin da yake samun mu face abin da Allah Ya rubuta sahoda mu. Shi ne Majiɓincinmu. Kuma ga Allah, sai muminai su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Bãbu abin da yake sãmun mu fãce abin da Allah Ya rubũta sahõda mu. Shĩ ne Majiɓincinmu. Kuma ga Allah, sai mũminai su dõgara |