Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 58 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَمِنۡهُم مَّن يَلۡمِزُكَ فِي ٱلصَّدَقَٰتِ فَإِنۡ أُعۡطُواْ مِنۡهَا رَضُواْ وَإِن لَّمۡ يُعۡطَوۡاْ مِنۡهَآ إِذَا هُمۡ يَسۡخَطُونَ ﴾
[التوبَة: 58]
﴿ومنهم من يلمزك في الصدقات فإن أعطوا منها رضوا وإن لم يعطوا﴾ [التوبَة: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga cikinsu akwai wanda yake zunɗen ka a kan sha'anin dukiyoyin sadaka, sai idan an ba su daga cikinta, su yarda, kuma idan ba a ba su ba daga cikinta sai su zamo suna masu fushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinsu akwai wanda yake zunɗen ka a kan sha'anin dukiyoyin sadaka, sai idan an ba su daga cikinta, su yarda, kuma idan ba a ba su ba daga cikinta sai su zamo suna masu fushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinsu akwai wanda yake zunɗen ka a kan sha'anin dũkiyõyin sadaka, sai idan an bã su daga cikinta, su yarda, kuma idan ba a bã su ba daga cikinta sai su zamo sunã mãsu fushi |