Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 59 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَلَوۡ أَنَّهُمۡ رَضُواْ مَآ ءَاتَىٰهُمُ ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥ وَقَالُواْ حَسۡبُنَا ٱللَّهُ سَيُؤۡتِينَا ٱللَّهُ مِن فَضۡلِهِۦ وَرَسُولُهُۥٓ إِنَّآ إِلَى ٱللَّهِ رَٰغِبُونَ ﴾
[التوبَة: 59]
﴿ولو أنهم رضوا ما آتاهم الله ورسوله وقالوا حسبنا الله سيؤتينا الله﴾ [التوبَة: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da dai su lalle sun yarda da abin da Allah Ya ba su, da ManzonSa kuma suka ce: "Ma'ishinmu Allah ne, zai kawo mana daga falalarSa kuma ManzonSa (zai ba mu). Lalle ne mu, zuwa ga Allah masu kwaɗayi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da dai su lalle sun yarda da abin da Allah Ya ba su, da ManzonSa kuma suka ce: "Ma'ishinmu Allah ne, zai kawo mana daga falalarSa kuma ManzonSa (zai ba mu). Lalle ne mu, zuwa ga Allah masu kwaɗayi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã dai su lalle sun yarda da abin da Allah Ya bã su, da ManzonSa kuma suka ce: "Ma'ishinmu Allah ne, zai kãwo mana daga falalarSa kuma ManzõnSa (zai bã mu). Lalle ne mũ, zuwa ga Allah mãsu kwaɗayi ne |