Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 64 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿يَحۡذَرُ ٱلۡمُنَٰفِقُونَ أَن تُنَزَّلَ عَلَيۡهِمۡ سُورَةٞ تُنَبِّئُهُم بِمَا فِي قُلُوبِهِمۡۚ قُلِ ٱسۡتَهۡزِءُوٓاْ إِنَّ ٱللَّهَ مُخۡرِجٞ مَّا تَحۡذَرُونَ ﴾
[التوبَة: 64]
﴿يحذر المنافقون أن تنـزل عليهم سورة تنبئهم بما في قلوبهم قل استهزئوا﴾ [التوبَة: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Munafukai suna tsoron a saukar da wata sura a kansu, wadda take ba su labari ga abin da yake cikin zukatansu. Ka ce: "Ku yi izgili. Lalle ne, Allah ne Mai fitai da abin da kuke tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Munafukai suna tsoron a saukar da wata sura a kansu, wadda take ba su labari ga abin da yake cikin zukatansu. Ka ce: "Ku yi izgili. Lalle ne, Allah ne Mai fitai da abin da kuke tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Munãfukai sunã tsõron a saukar da wata sũra a kansu, wadda take bã su lãbãri ga abin da yake cikin zukãtansu. Ka ce: "Ku yi izgili. Lalle ne, Allah ne Mai fitai da abin da kuke tsõro |