Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 65 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَلَئِن سَأَلۡتَهُمۡ لَيَقُولُنَّ إِنَّمَا كُنَّا نَخُوضُ وَنَلۡعَبُۚ قُلۡ أَبِٱللَّهِ وَءَايَٰتِهِۦ وَرَسُولِهِۦ كُنتُمۡ تَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[التوبَة: 65]
﴿ولئن سألتهم ليقولن إنما كنا نخوض ونلعب قل أبالله وآياته ورسوله كنتم﴾ [التوبَة: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, idan ka tambaye,* su haƙiƙa, suna cewa, "Abin sani kawai, mun kasance muna hira kuma muna wasa. Ka ce: "Shin da Allah, da kuma ayoyinSa da ManzonSa kuka kasance kuna izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, idan ka tambaye, su haƙiƙa, suna cewa, "Abin sani kawai, mun kasance muna hira kuma muna wasa. Ka ce: "Shin da Allah, da kuma ayoyinSa da ManzonSa kuka kasance kuna izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, idan ka tambaye, su haƙĩƙa, sunã cẽwa, "Abin sani kawai, mun kasance munã hĩra kuma munã wãsã. Ka ce: "Shin da Allah, da kuma ãyõyinSa da ManzonSa kuka kasance kunã izgili |