Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 63 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿أَلَمۡ يَعۡلَمُوٓاْ أَنَّهُۥ مَن يُحَادِدِ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ فَأَنَّ لَهُۥ نَارَ جَهَنَّمَ خَٰلِدٗا فِيهَاۚ ذَٰلِكَ ٱلۡخِزۡيُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[التوبَة: 63]
﴿ألم يعلموا أنه من يحادد الله ورسوله فأن له نار جهنم خالدا﴾ [التوبَة: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su sani ba cewa "Lalle ne wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa, haƙiƙa Yana da wutar Jahannama, Yana madawwami a cikinta? Waccan ita ce wulakantawa babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su sani ba cewa "Lalle ne wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa, haƙiƙa Yana da wutar Jahannama, Yana madawwami a cikinta? Waccan ita ce wulakantawa babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su sani ba cẽwa "Lalle ne wanda ya sãɓa wa Allah da ManzonSa, haƙĩƙa Yanã da wutar Jahannama, Yanã madawwami a cikinta? Waccan ita ce wulãkantãwa babba |