Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 79 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿ٱلَّذِينَ يَلۡمِزُونَ ٱلۡمُطَّوِّعِينَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ فِي ٱلصَّدَقَٰتِ وَٱلَّذِينَ لَا يَجِدُونَ إِلَّا جُهۡدَهُمۡ فَيَسۡخَرُونَ مِنۡهُمۡ سَخِرَ ٱللَّهُ مِنۡهُمۡ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٌ ﴾
[التوبَة: 79]
﴿الذين يلمزون المطوعين من المؤمنين في الصدقات والذين لا يجدون إلا جهدهم﴾ [التوبَة: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke aibanta masu yin alheri daga mummunaia cikin dukiyoyin sadaka, da waɗanda ba su samu face iyakar ƙoƙarinsu, sai sana yi musu izgili. Allah Yana yin izgili gare su. Kuma suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke aibanta masu yin alheri daga mummunaia cikin dukiyoyin sadaka, da waɗanda ba su samu face iyakar ƙoƙarinsu, sai sana yi musu izgili. Allah Yana yin izgili gare su. Kuma suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke aibanta mãsu yin alhẽri daga mummunaia cikin dũkiyõyin sadaka, da waɗanda ba su sãmu fãce iyãkar ƙõƙarinsu, sai sanã yi musu izgili. Allah Yanã yin izgili gare su. Kuma sunã da azãba mai raɗaɗi |