Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 82 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿فَلۡيَضۡحَكُواْ قَلِيلٗا وَلۡيَبۡكُواْ كَثِيرٗا جَزَآءَۢ بِمَا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[التوبَة: 82]
﴿فليضحكوا قليلا وليبكوا كثيرا جزاء بما كانوا يكسبون﴾ [التوبَة: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka su yi dariya kaɗan, kuma su yi kukada yawa a kan sakamako ga abin da suka kasance suna tsirfatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka su yi dariya kaɗan, kuma su yi kukada yawa a kan sakamako ga abin da suka kasance suna tsirfatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka su yi dãriya kaɗan, kuma su yi kũkada yawa a kan sãkamako ga abin da suka kasance sunã tsirfatãwa |