Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 88 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَٰكِنِ ٱلرَّسُولُ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مَعَهُۥ جَٰهَدُواْ بِأَمۡوَٰلِهِمۡ وَأَنفُسِهِمۡۚ وَأُوْلَٰٓئِكَ لَهُمُ ٱلۡخَيۡرَٰتُۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ ﴾
[التوبَة: 88]
﴿لكن الرسول والذين آمنوا معه جاهدوا بأموالهم وأنفسهم وأولئك لهم الخيرات وأولئك﴾ [التوبَة: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Amma Manzon Allah da waɗanda suka yi imani tare da shi, sun yi jihadi da dukiyoyinsu da rayukansu. Kuma waɗannan suna da ayyukan alheri, kuma waɗan nan su ne masu cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma Manzon Allah da waɗanda suka yi imani tare da shi, sun yi jihadi da dukiyoyinsu da rayukansu. Kuma waɗannan suna da ayyukan alheri, kuma waɗannan su ne masu cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma Manzon Allah da waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi, sun yi jihãdi da dũkiyõyinsu da rãyukansu. Kuma waɗannan sunã da ayyukan alhẽri, kuma waɗannan sũ ne mãsu cin nasara |