Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 89 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿أَعَدَّ ٱللَّهُ لَهُمۡ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَاۚ ذَٰلِكَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[التوبَة: 89]
﴿أعد الله لهم جنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها ذلك الفوز﴾ [التوبَة: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ya yi musu tattalin gidajen Aljanna, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. Wancan ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ya yi musu tattalin gidajen Aljanna, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. Wancan ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah yã yi musu tattalin gidãjen Aljanna, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwamã a cikinsu. Wancan ne babban rabo mai girma |