Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 90 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَجَآءَ ٱلۡمُعَذِّرُونَ مِنَ ٱلۡأَعۡرَابِ لِيُؤۡذَنَ لَهُمۡ وَقَعَدَ ٱلَّذِينَ كَذَبُواْ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥۚ سَيُصِيبُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِنۡهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[التوبَة: 90]
﴿وجاء المعذرون من الأعراب ليؤذن لهم وقعد الذين كذبوا الله ورسوله سيصيب﴾ [التوبَة: 90]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma masu uzuri daga ƙauyawa zuka zo domin a yi musu izini, kuma waɗanda suka yi wa Allah da ManzonSa ƙarya, suka yi zamansu. wata azaba mai raɗaɗi za ta sami waɗanda suka kafirta daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma masu uzuri daga ƙauyawa zuka zo domin a yi musu izini, kuma waɗanda suka yi wa Allah da ManzonSa ƙarya, suka yi zamansu. wata azaba mai raɗaɗi za ta sami waɗanda suka kafirta daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mãsu uzuri daga ƙauyãwa zuka zo dõmin a yi musu izini, kuma waɗanda suka yi wa Allah da ManzonSa ƙarya, suka yi zamansu. wata azãba mai raɗaɗi zã ta sãmi waɗanda suka kãfirta daga gare su |