Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 101 - يُونس - Page - Juz 11
﴿قُلِ ٱنظُرُواْ مَاذَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَمَا تُغۡنِي ٱلۡأٓيَٰتُ وَٱلنُّذُرُ عَن قَوۡمٖ لَّا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[يُونس: 101]
﴿قل انظروا ماذا في السموات والأرض وما تغني الآيات والنذر عن قوم﴾ [يُونس: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku dubi abin da yake cikin sammai da ƙasa."Kuma ayoyi da gargaɗi ba su wadatarwa ga mutane waɗanda ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku dubi abin da yake cikin sammai da ƙasa."Kuma ayoyi da gargaɗi ba su wadatarwa ga mutane waɗanda ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku dũbi abin da yake cikin sammai da ƙasa."Kuma ãyõyi da gargaɗi bã su wadãtarwa ga mutãne waɗanda bã su yin ĩmãni |