Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 100 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَمَا كَانَ لِنَفۡسٍ أَن تُؤۡمِنَ إِلَّا بِإِذۡنِ ٱللَّهِۚ وَيَجۡعَلُ ٱلرِّجۡسَ عَلَى ٱلَّذِينَ لَا يَعۡقِلُونَ ﴾
[يُونس: 100]
﴿وما كان لنفس أن تؤمن إلا بإذن الله ويجعل الرجس على الذين﴾ [يُونس: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ya kasancewa ga wani rai ya yi imani face da iznin Allah, kuma (Allah) Yana sanya ƙazanta a kan waɗan da ba su yin hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya kasancewa ga wani rai ya yi imani face da iznin Allah, kuma (Allah) Yana sanya ƙazanta a kan waɗanda ba su yin hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya kasancẽwa ga wani rai ya yi ĩmãni fãce da iznin Allah, kuma (Allah) Yanã sanya ƙazanta a kan waɗanda bã su yin hankali |