×

Kuma a rãnar da Muke tãra su gabã ɗaya, sa'an nan kuma 10:28 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:28) ayat 28 in Hausa

10:28 Surah Yunus ayat 28 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 28 - يُونس - Page - Juz 11

﴿وَيَوۡمَ نَحۡشُرُهُمۡ جَمِيعٗا ثُمَّ نَقُولُ لِلَّذِينَ أَشۡرَكُواْ مَكَانَكُمۡ أَنتُمۡ وَشُرَكَآؤُكُمۡۚ فَزَيَّلۡنَا بَيۡنَهُمۡۖ وَقَالَ شُرَكَآؤُهُم مَّا كُنتُمۡ إِيَّانَا تَعۡبُدُونَ ﴾
[يُونس: 28]

Kuma a rãnar da Muke tãra su gabã ɗaya, sa'an nan kuma Mu ce wa waɗanda suka yi shirki, "Ku kãma matsayinku, kũ da abũbuwan shirkĩnku." Sa'an nan Mu rarrabe a tsakãninsu, kuma abũbuwan shirkinsu su ce: "Bã mũ kuka kasance kunã bauta wa ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ويوم نحشرهم جميعا ثم نقول للذين أشركوا مكانكم أنتم وشركاؤكم فزيلنا بينهم, باللغة الهوسا

﴿ويوم نحشرهم جميعا ثم نقول للذين أشركوا مكانكم أنتم وشركاؤكم فزيلنا بينهم﴾ [يُونس: 28]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a ranar da Muke tara su gaba ɗaya, sa'an nan kuma Mu ce wa waɗanda suka yi shirki, "Ku kama matsayinku, ku da abubuwan shirkinku." Sa'an nan Mu rarrabe a tsakaninsu, kuma abubuwan shirkinsu su ce: "Ba mu kuka kasance kuna bauta wa ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a ranar da Muke tara su gaba ɗaya, sa'an nan kuma Mu ce wa waɗanda suka yi shirki, "Ku kama matsayinku, ku da abubuwan shirkinku." Sa'an nan Mu rarrabe a tsakaninsu, kuma abubuwan shirkinsu su ce: "Ba mu kuka kasance kuna bauta wa ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a rãnar da Muke tãra su gabã ɗaya, sa'an nan kuma Mu ce wa waɗanda suka yi shirki, "Ku kãma matsayinku, kũ da abũbuwan shirkĩnku." Sa'an nan Mu rarrabe a tsakãninsu, kuma abũbuwan shirkinsu su ce: "Bã mũ kuka kasance kunã bauta wa ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek