Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 29 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَكَفَىٰ بِٱللَّهِ شَهِيدَۢا بَيۡنَنَا وَبَيۡنَكُمۡ إِن كُنَّا عَنۡ عِبَادَتِكُمۡ لَغَٰفِلِينَ ﴾
[يُونس: 29]
﴿فكفى بالله شهيدا بيننا وبينكم إن كنا عن عبادتكم لغافلين﴾ [يُونس: 29]
Abubakar Mahmood Jummi To, kuma Allah Ya isa zama shaida a tsakaninmu da tsakaninku. Haƙiƙa mun kasance ba mu san kome ba na bautawarku a gare mu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, kuma Allah Ya isa zama shaida a tsakaninmu da tsakaninku. Haƙiƙa mun kasance ba mu san kome ba na bautawarku a gare mu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, kuma Allah Yã isa zama shaida a tsakãninmu da tsakãninku. Haƙĩƙa mun kasance ba mu san kõme ba na bautãwarku a gare mu |