Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 30 - يُونس - Page - Juz 11
﴿هُنَالِكَ تَبۡلُواْ كُلُّ نَفۡسٖ مَّآ أَسۡلَفَتۡۚ وَرُدُّوٓاْ إِلَى ٱللَّهِ مَوۡلَىٰهُمُ ٱلۡحَقِّۖ وَضَلَّ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يَفۡتَرُونَ ﴾
[يُونس: 30]
﴿هنالك تبلو كل نفس ما أسلفت وردوا إلى الله مولاهم الحق وضل﴾ [يُونس: 30]
Abubakar Mahmood Jummi A can ne kowane rai yake jarraba abin da ya bayar bashi, kuma aka mayar da su zuwa ga Allah, Majiɓincinsu Tabbatacce kuma, abin da suka kasance suna ƙirƙirawa ya ɓace musu |
Abubakar Mahmoud Gumi A can ne kowane rai yake jarraba abin da ya bayar bashi, kuma aka mayar da su zuwa ga Allah, Majiɓincinsu Tabbatacce kuma, abin da suka kasance suna ƙirƙirawa ya ɓace musu |
Abubakar Mahmoud Gumi A can ne kõwane rai yake jarraba abin da ya bãyar bãshi, kuma aka mayar da su zuwa ga Allah, Majiɓincinsu Tabbatacce kuma, abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa ya ɓace musu |