Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 31 - يُونس - Page - Juz 11
﴿قُلۡ مَن يَرۡزُقُكُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِ أَمَّن يَمۡلِكُ ٱلسَّمۡعَ وَٱلۡأَبۡصَٰرَ وَمَن يُخۡرِجُ ٱلۡحَيَّ مِنَ ٱلۡمَيِّتِ وَيُخۡرِجُ ٱلۡمَيِّتَ مِنَ ٱلۡحَيِّ وَمَن يُدَبِّرُ ٱلۡأَمۡرَۚ فَسَيَقُولُونَ ٱللَّهُۚ فَقُلۡ أَفَلَا تَتَّقُونَ ﴾
[يُونس: 31]
﴿قل من يرزقكم من السماء والأرض أمن يملك السمع والأبصار ومن يخرج﴾ [يُونس: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Wane ne Yake azurta ku daga sama da ƙasa? Shin ko kuma Wane ne Yake mallakar ji da gani, kuma Wane ne Yake fitar da mai rai daga mamaci, kuma Ya fitar da mamaci daga mai rai, Kuma Wane ne Yake shirya al'amari?" To, za su ce: "Allah ne." To, ka ce: "Shin fa, ba za ku yi taƙawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wane ne Yake azurta ku daga sama da ƙasa? Shin ko kuma Wane ne Yake mallakar ji da gani, kuma Wane ne Yake fitar da mai rai daga mamaci, kuma Ya fitar da mamaci daga mai rai, Kuma Wane ne Yake shirya al'amari?" To, za su ce: "Allah ne." To, ka ce: "Shin fa, ba za ku yi taƙawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wãne ne Yake azurtã ku daga sama da ƙasa? Shin kõ kuma Wãne ne Yake mallakar jĩ da ganĩ, kuma Wãne ne Yake fitar da mai rai daga mamaci, kuma Ya fitar da mamaci daga mai rai, Kuma Wãne ne Yake shirya al'amari?" To, zã su ce: "Allah ne." To, ka ce: "Shin fa, bã zã ku yi taƙawa ba |