Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 59 - يُونس - Page - Juz 11
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُم مَّآ أَنزَلَ ٱللَّهُ لَكُم مِّن رِّزۡقٖ فَجَعَلۡتُم مِّنۡهُ حَرَامٗا وَحَلَٰلٗا قُلۡ ءَآللَّهُ أَذِنَ لَكُمۡۖ أَمۡ عَلَى ٱللَّهِ تَفۡتَرُونَ ﴾
[يُونس: 59]
﴿قل أرأيتم ما أنـزل الله لكم من رزق فجعلتم منه حراما وحلالا﴾ [يُونس: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, kun ga abin da Allah Ya saukar saboda ku na arziki, sai kuka sanya hukuncin haramci da halacci a gare shi?" Ka ce: "Shin, Allah ne Ya yi muku izni, ko ga Allah kuke ƙirƙirawar ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun ga abin da Allah Ya saukar saboda ku na arziki, sai kuka sanya hukuncin haramci da halacci a gare shi?" Ka ce: "Shin, Allah ne Ya yi muku izni, ko ga Allah kuke ƙirƙirawar ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun ga abin da Allah Ya saukar sabõda ku na arziki, sai kuka sanya hukuncin haramci da halacci a gare shi?" Ka ce: "Shin, Allah ne Ya yi muku izni, ko ga Allah kuke ƙirƙirãwar ƙarya |