Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 98 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَلَوۡلَا كَانَتۡ قَرۡيَةٌ ءَامَنَتۡ فَنَفَعَهَآ إِيمَٰنُهَآ إِلَّا قَوۡمَ يُونُسَ لَمَّآ ءَامَنُواْ كَشَفۡنَا عَنۡهُمۡ عَذَابَ ٱلۡخِزۡيِ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَمَتَّعۡنَٰهُمۡ إِلَىٰ حِينٖ ﴾
[يُونس: 98]
﴿فلولا كانت قرية آمنت فنفعها إيمانها إلا قوم يونس لما آمنوا كشفنا﴾ [يُونس: 98]
Abubakar Mahmood Jummi To, domin me wata alƙarya ba ta kasance ta yi* imaniba har imaninta ya amfane ta, facemutanen Yunus? A lokacin da suka yi imani, Munjanye Azabar wulakanci daga gare su a cikin rayuwar duniya. Kuma Muka jiyar da su daɗi zuwa wani lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi To, domin me wata alƙarya ba ta kasance ta yi imaniba har imaninta ya amfane ta, facemutanen Yunus? A lokacin da suka yi imani, Munjanye azabar wulakanci daga gare su a cikin rayuwar duniya. Kuma Muka jiyar da su daɗi zuwa wani lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi To, dõmin me wata alƙarya ba ta kasance ta yi ĩmãniba har ĩmãninta ya amfãne ta, fãcemutãnen Yũnus? A lõkacin da suka yi ĩmãni, Munjanye azãbar wulãkanci daga gare su a cikin rãyuwar dũniya. Kuma Muka jiyar da su dãɗi zuwa wani lõkaci |