Quran with Hausa translation - Surah Al-‘adiyat ayat 9 - العَاديَات - Page - Juz 30
﴿۞ أَفَلَا يَعۡلَمُ إِذَا بُعۡثِرَ مَا فِي ٱلۡقُبُورِ ﴾
[العَاديَات: 9]
﴿أفلا يعلم إذا بعثر ما في القبور﴾ [العَاديَات: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ya da sanin lokacin da aka tone abin da yake cikin kaburbura |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ya da sanin lokacin da aka tone abin da yake cikin kaburbura |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, bã ya da sanin lõkacin da aka tõne abin da yake cikin kaburbura |