Quran with Hausa translation - Surah Al-Fil ayat 1 - الفِيل - Page - Juz 30
﴿أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصۡحَٰبِ ٱلۡفِيلِ ﴾
[الفِيل: 1]
﴿ألم تر كيف فعل ربك بأصحاب الفيل﴾ [الفِيل: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa* ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba |