القرآن باللغة الهوسا - سورة الفيل مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Al Fil in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة الفيل باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 5 - رقم السورة 105 - الصفحة 601.

| أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَابِ الْفِيلِ (1) Ashe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa* ba |
| أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِي تَضْلِيلٍ (2) Ashe, bai sanya kaidin su a cikin ɓata ba |
| وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ (3) Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a |
| تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ (4) Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta |
| فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَّأْكُولٍ (5) Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye |