Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 107 - هُود - Page - Juz 12
﴿خَٰلِدِينَ فِيهَا مَا دَامَتِ ٱلسَّمَٰوَٰتُ وَٱلۡأَرۡضُ إِلَّا مَا شَآءَ رَبُّكَۚ إِنَّ رَبَّكَ فَعَّالٞ لِّمَا يُرِيدُ ﴾
[هُود: 107]
﴿خالدين فيها ما دامت السموات والأرض إلا ما شاء ربك إن ربك﴾ [هُود: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Suna madawwama a cikinta matuƙar sammai da ƙasa sun dawwama, face abin da Ubangijinka Ya so. Lalle Ubangijinka Mai aikatawa ne ga abin da Yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna madawwama a cikinta matuƙar sammai da ƙasa sun dawwama, face abin da Ubangijinka Ya so. Lalle Ubangijinka Mai aikatawa ne ga abin da Yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna madawwama a cikinta matuƙar sammai da ƙasa sun dawwama, fãce abin da Ubangijinka Ya so. Lalle Ubangijinka Mai aikatãwa ne ga abin da Yake nufi |