×

Amma waɗan da suka yi arziki to, sunã a cikin Aljanna sunã 11:108 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:108) ayat 108 in Hausa

11:108 Surah Hud ayat 108 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 108 - هُود - Page - Juz 12

﴿۞ وَأَمَّا ٱلَّذِينَ سُعِدُواْ فَفِي ٱلۡجَنَّةِ خَٰلِدِينَ فِيهَا مَا دَامَتِ ٱلسَّمَٰوَٰتُ وَٱلۡأَرۡضُ إِلَّا مَا شَآءَ رَبُّكَۖ عَطَآءً غَيۡرَ مَجۡذُوذٖ ﴾
[هُود: 108]

Amma waɗan da suka yi arziki to, sunã a cikin Aljanna sunã madawwama, a cikinta, matuƙar sammai da ƙasa sun dawwama, fãce abin da Ubangijinka Ya so. Kyauta wadda bã ta yankẽwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأما الذين سعدوا ففي الجنة خالدين فيها ما دامت السموات والأرض إلا, باللغة الهوسا

﴿وأما الذين سعدوا ففي الجنة خالدين فيها ما دامت السموات والأرض إلا﴾ [هُود: 108]

Abubakar Mahmood Jummi
Amma waɗan da suka yi arziki to, suna a cikin Aljanna suna madawwama, a cikinta, matuƙar sammai da ƙasa sun dawwama, face abin da Ubangijinka Ya so. Kyauta wadda ba ta yankewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Amma waɗanda suka yi arziki to, suna a cikin Aljanna suna madawwama, a cikinta, matuƙar sammai da ƙasa sun dawwama, face abin da Ubangijinka Ya so. Kyauta wadda ba ta yankewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Amma waɗanda suka yi arziki to, sunã a cikin Aljanna sunã madawwama, a cikinta, matuƙar sammai da ƙasa sun dawwama, fãce abin da Ubangijinka Ya so. Kyauta wadda bã ta yankẽwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek