Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 116 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَلَوۡلَا كَانَ مِنَ ٱلۡقُرُونِ مِن قَبۡلِكُمۡ أُوْلُواْ بَقِيَّةٖ يَنۡهَوۡنَ عَنِ ٱلۡفَسَادِ فِي ٱلۡأَرۡضِ إِلَّا قَلِيلٗا مِّمَّنۡ أَنجَيۡنَا مِنۡهُمۡۗ وَٱتَّبَعَ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ مَآ أُتۡرِفُواْ فِيهِ وَكَانُواْ مُجۡرِمِينَ ﴾
[هُود: 116]
﴿فلولا كان من القرون من قبلكم أولو بقية ينهون عن الفساد في﴾ [هُود: 116]
Abubakar Mahmood Jummi To, don me masu hankali ba su kasance daga mutanen ƙarnonin da suke a gabaninku ba, suna hani daga ɓarna a cikin ƙasa? face kaɗan daga wanda Muka kuɓutar daga gare su (sun yi hanin). Kuma waɗanda suka yi zalunci suka bin abin da aka ni'imtar da su a cikinsa, suka kasance masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, don me masu hankali ba su kasance daga mutanen ƙarnonin da suke a gabaninku ba, suna hani daga ɓarna a cikin ƙasa? face kaɗan daga wanda Muka kuɓutar daga gare su (sun yi hanin). Kuma waɗanda suka yi zalunci suka bin abin da aka ni'imtar da su a cikinsa, suka kasance masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, don me mãsu hankali ba su kasance daga mutãnen ƙarnõnin da suke a gabãninku ba, sunã hani daga ɓarna a cikin ƙasa? fãce kaɗan daga wanda Muka kuɓutar daga gare su (sun yi hanin). Kuma waɗanda suka yi zãlunci suka bin abin da aka ni'imtar da su a cikinsa, suka kasance mãsu laifi |