Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 117 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَمَا كَانَ رَبُّكَ لِيُهۡلِكَ ٱلۡقُرَىٰ بِظُلۡمٖ وَأَهۡلُهَا مُصۡلِحُونَ ﴾
[هُود: 117]
﴿وما كان ربك ليهلك القرى بظلم وأهلها مصلحون﴾ [هُود: 117]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ubangijinka bai kasance Yana halakar da alƙaryu saboda wani zalunci ba, alhali mutanensu suna masu gyarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka bai kasance Yana halakar da alƙaryu saboda wani zalunci ba, alhali mutanensu suna masu gyarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka bai kasance Yanã halakar da alƙaryu sabõda wani zãlunci ba, alhãli mutãnensu sunã mãsu gyãrãwa |