Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 119 - هُود - Page - Juz 12
﴿إِلَّا مَن رَّحِمَ رَبُّكَۚ وَلِذَٰلِكَ خَلَقَهُمۡۗ وَتَمَّتۡ كَلِمَةُ رَبِّكَ لَأَمۡلَأَنَّ جَهَنَّمَ مِنَ ٱلۡجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ أَجۡمَعِينَ ﴾
[هُود: 119]
﴿إلا من رحم ربك ولذلك خلقهم وتمت كلمة ربك لأملأن جهنم من﴾ [هُود: 119]
Abubakar Mahmood Jummi Sai wanda Ubangijinka Ya yi wa rahama, kuma domin wannan* ne Ya halicce su. Kuma kalmar "Ubangijinka" Lalle ne za Ni cika Jahannama da aljannu da mutane gaba ɗaya" ta cika |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai wanda Ubangijinka Ya yi wa rahama, kuma domin wannan ne Ya halicce su. Kuma kalmar "Ubangijinka" Lalle ne za Ni cika Jahannama da aljannu da mutane gaba ɗaya" ta cika |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai wanda Ubangijinka Ya yi wa rahama, kuma dõmin wannan ne Ya halicce su. Kuma kalmar "Ubangijinka" Lalle ne zã Ni cika Jahannama da aljannu da mutãne gaba ɗaya" ta cika |