Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 118 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَلَوۡ شَآءَ رَبُّكَ لَجَعَلَ ٱلنَّاسَ أُمَّةٗ وَٰحِدَةٗۖ وَلَا يَزَالُونَ مُخۡتَلِفِينَ ﴾
[هُود: 118]
﴿ولو شاء ربك لجعل الناس أمة واحدة ولا يزالون مختلفين﴾ [هُود: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Ubangijinka Ya so, da Ya sanya mutane al'umma guda. Kuma ba za su gushe ba suna masu saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Ubangijinka Ya so, da Ya sanya mutane al'umma guda. Kuma ba za su gushe ba suna masu saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Ubangijinka Ya so, dã Yã sanya mutãne al'umma guda. Kuma bã zã su gushe ba sunã mãsu sãɓã wa jũna |