Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 16 - هُود - Page - Juz 12
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ لَيۡسَ لَهُمۡ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ إِلَّا ٱلنَّارُۖ وَحَبِطَ مَا صَنَعُواْ فِيهَا وَبَٰطِلٞ مَّا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[هُود: 16]
﴿أولئك الذين ليس لهم في الآخرة إلا النار وحبط ما صنعوا فيها﴾ [هُود: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan ne waɗanda ba su da kome a cikin Lahira face wuta, kuma abin da suka sana'anta a cikinta (duniya) ya ɓaci, kuma abin da suka kasance suna aikatawa ɓatacce ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne waɗanda ba su da kome a cikin Lahira face wuta, kuma abin da suka sana'anta a cikinta (duniya) ya ɓaci, kuma abin da suka kasance suna aikatawa ɓatacce ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne waɗanda bã su da kõme a cikin Lãhira fãce wuta, kuma abin da suka sanã'anta a cikinta (dũniya) yã ɓãci, kuma abin da suka kasance sunã aikatãwa ɓãtacce ne |