Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 20 - هُود - Page - Juz 12
﴿أُوْلَٰٓئِكَ لَمۡ يَكُونُواْ مُعۡجِزِينَ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَمَا كَانَ لَهُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ مِنۡ أَوۡلِيَآءَۘ يُضَٰعَفُ لَهُمُ ٱلۡعَذَابُۚ مَا كَانُواْ يَسۡتَطِيعُونَ ٱلسَّمۡعَ وَمَا كَانُواْ يُبۡصِرُونَ ﴾
[هُود: 20]
﴿أولئك لم يكونوا معجزين في الأرض وما كان لهم من دون الله﴾ [هُود: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗan nan ne ba su kasance mabuwaya ba a cikin ƙasa, kuma waɗan su masoya ba su kasance ba a gare su, baicin Allah. Ana ninka musu Azaba, ba su kasance suna iya ji ba, kuma ba su kasance suna gani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne ba su kasance mabuwaya ba a cikin ƙasa, kuma waɗansu masoya ba su kasance ba a gare su, baicin Allah. Ana ninka musu azaba, ba su kasance suna iya ji ba, kuma ba su kasance suna gani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne ba su kasance mabuwãya ba a cikin ƙasa, kuma waɗansu masõya ba su kasance ba a gare su, baicin Allah. Anã ninka musu azãba, ba su kasance sunã iya ji ba, kuma ba su kasance sunã gani ba |