Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 51 - هُود - Page - Juz 12
﴿يَٰقَوۡمِ لَآ أَسۡـَٔلُكُمۡ عَلَيۡهِ أَجۡرًاۖ إِنۡ أَجۡرِيَ إِلَّا عَلَى ٱلَّذِي فَطَرَنِيٓۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ﴾
[هُود: 51]
﴿ياقوم لا أسألكم عليه أجرا إن أجري إلا على الذي فطرني أفلا﴾ [هُود: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutanena! Ba ni tambayar ku wata ijara a kansa, ijarata ba ta zama ba, face ga wanda Ya ƙaga halittata. Shin fa, ba ku hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutanena! Ba ni tambayar ku wata ijara a kansa, ijarata ba ta zama ba, face ga wanda Ya ƙaga halittata. Shin fa, ba ku hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku mutãnena! Bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa, ijãrata ba ta zama ba, fãce ga wanda Ya ƙãga halittata. Shin fa, bã ku hankalta |