×

Suka ce: "Shin kinã mãmaki ne daga al'amarin Allah? Rahamar Allah da 11:73 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:73) ayat 73 in Hausa

11:73 Surah Hud ayat 73 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 73 - هُود - Page - Juz 12

﴿قَالُوٓاْ أَتَعۡجَبِينَ مِنۡ أَمۡرِ ٱللَّهِۖ رَحۡمَتُ ٱللَّهِ وَبَرَكَٰتُهُۥ عَلَيۡكُمۡ أَهۡلَ ٱلۡبَيۡتِۚ إِنَّهُۥ حَمِيدٞ مَّجِيدٞ ﴾
[هُود: 73]

Suka ce: "Shin kinã mãmaki ne daga al'amarin Allah? Rahamar Allah da albarkarSa su tabbata a kanku, ya mutãnen babban gida! Lalle ne Shĩ abin gõdewa ne, Mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قالوا أتعجبين من أمر الله رحمة الله وبركاته عليكم أهل البيت إنه, باللغة الهوسا

﴿قالوا أتعجبين من أمر الله رحمة الله وبركاته عليكم أهل البيت إنه﴾ [هُود: 73]

Abubakar Mahmood Jummi
Suka ce: "Shin kina mamaki ne daga al'amarin Allah? Rahamar Allah da albarkarSa su tabbata a kanku, ya mutanen babban gida! Lalle ne Shi abin godewa ne, Mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Suka ce: "Shin kina mamaki ne daga al'amarin Allah? Rahamar Allah da albarkarSa su tabbata a kanku, ya mutanen babban gida! Lalle ne Shi abin godewa ne, Mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Suka ce: "Shin kinã mãmaki ne daga al'amarin Allah? Rahamar Allah da albarkarSa su tabbata a kanku, ya mutãnen babban gida! Lalle ne Shĩ abin gõdewa ne, Mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek