Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 79 - هُود - Page - Juz 12
﴿قَالُواْ لَقَدۡ عَلِمۡتَ مَا لَنَا فِي بَنَاتِكَ مِنۡ حَقّٖ وَإِنَّكَ لَتَعۡلَمُ مَا نُرِيدُ ﴾
[هُود: 79]
﴿قالوا لقد علمت ما لنا في بناتك من حق وإنك لتعلم ما﴾ [هُود: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Lalle, haƙiƙa ka sani, ba mu da wani hakki a cikin 'ya'yanka, kuma lalle kai haƙiƙa, kana sane da abin da muke nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Lalle, haƙiƙa ka sani, ba mu da wani hakki a cikin 'ya'yanka, kuma lalle kai haƙiƙa, kana sane da abin da muke nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Lalle, haƙĩƙa kã sani, bã mu da wani hakki a cikin 'ya'yanka, kuma lalle kai haƙĩƙa, kanã sane da abin da muke nufi |