Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 104 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَمَا تَسۡـَٔلُهُمۡ عَلَيۡهِ مِنۡ أَجۡرٍۚ إِنۡ هُوَ إِلَّا ذِكۡرٞ لِّلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[يُوسُف: 104]
﴿وما تسألهم عليه من أجر إن هو إلا ذكر للعالمين﴾ [يُوسُف: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ka tambayar su wata lada a kansa. Shi bai zama ba face ambato domin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka tambayar su wata lada a kansa. Shi bai zama ba face ambato domin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã ka tambayar su wata lãdã a kansa. Shĩ bai zama ba fãce ambato dõmin halittu |