Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 106 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَمَا يُؤۡمِنُ أَكۡثَرُهُم بِٱللَّهِ إِلَّا وَهُم مُّشۡرِكُونَ ﴾
[يُوسُف: 106]
﴿وما يؤمن أكثرهم بالله إلا وهم مشركون﴾ [يُوسُف: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mafi yawansu ba su yin imani da Allah face kuma suna masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mafi yawansu ba su yin imani da Allah face kuma suna masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mafi yawansu ba su yin ĩmãni da Allah fãce kuma sunã mãsu shirki |