Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 35 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿ثُمَّ بَدَا لَهُم مِّنۢ بَعۡدِ مَا رَأَوُاْ ٱلۡأٓيَٰتِ لَيَسۡجُنُنَّهُۥ حَتَّىٰ حِينٖ ﴾
[يُوسُف: 35]
﴿ثم بدا لهم من بعد ما رأوا الآيات ليسجننه حتى حين﴾ [يُوسُف: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma ya bayyana a gare su a bayan sun ga alamomin, lalle ne dai su ɗaure shi har zuwa wani lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma ya bayyana a gare su a bayan sun ga alamomin, lalle ne dai su ɗaure shi har zuwa wani lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma ya bayyana a gare su a bãyan sun ga alãmõmin, lalle ne dai su ɗaure shi har zuwa wani lõkaci |