Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 60 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿فَإِن لَّمۡ تَأۡتُونِي بِهِۦ فَلَا كَيۡلَ لَكُمۡ عِندِي وَلَا تَقۡرَبُونِ ﴾
[يُوسُف: 60]
﴿فإن لم تأتوني به فلا كيل لكم عندي ولا تقربون﴾ [يُوسُف: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan idan ba ku zo mini da shi ba, to, babu awoa gare ku a wurina, kuma kada ku, kasance ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan ba ku zo mini da shi ba, to, babu awoa gare ku a wurina, kuma kada ku, kasance ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan ba ku zo mini da shĩ ba, to, bãbu awoa gare ku a wurĩna, kuma kada ku, kasance ni |