Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 75 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالُواْ جَزَٰٓؤُهُۥ مَن وُجِدَ فِي رَحۡلِهِۦ فَهُوَ جَزَٰٓؤُهُۥۚ كَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[يُوسُف: 75]
﴿قالوا جزاؤه من وجد في رحله فهو جزاؤه كذلك نجزي الظالمين﴾ [يُوسُف: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Sakamakonsa, wanda aka same shi a cikin kayansa, to, shi ne sakamakonsa,* kamar wancan ne muke saka wa azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Sakamakonsa, wanda aka same shi a cikin kayansa, to, shi ne sakamakonsa, kamar wancan ne muke saka wa azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Sakamakonsa, wanda aka same shi a cikin kãyansa, to, shi ne sakamakonsa, kamar wancan ne muke sãka wa azzãlumai |