Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 84 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَتَوَلَّىٰ عَنۡهُمۡ وَقَالَ يَٰٓأَسَفَىٰ عَلَىٰ يُوسُفَ وَٱبۡيَضَّتۡ عَيۡنَاهُ مِنَ ٱلۡحُزۡنِ فَهُوَ كَظِيمٞ ﴾
[يُوسُف: 84]
﴿وتولى عنهم وقال ياأسفى على يوسف وابيضت عيناه من الحزن فهو كظيم﴾ [يُوسُف: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya juya daga gare su, kuma ya ce: "Ya baƙin cikina a kan Yusufu!" Kuma idanunsa suka yi fari saboda huznu sa'an nan yana ta haɗewar haushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya juya daga gare su, kuma ya ce: "Ya baƙin cikina a kan Yusufu!" Kuma idanunsa suka yi fari saboda huznu sa'an nan yana ta haɗewar haushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya jũya daga gare su, kuma ya ce: "Yã baƙin cikina a kan Yũsufu!" Kuma idãnunsa suka yi fari sabõda huznu sa'an nan yanã ta haɗẽwar haushi |