Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 92 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالَ لَا تَثۡرِيبَ عَلَيۡكُمُ ٱلۡيَوۡمَۖ يَغۡفِرُ ٱللَّهُ لَكُمۡۖ وَهُوَ أَرۡحَمُ ٱلرَّٰحِمِينَ ﴾
[يُوسُف: 92]
﴿قال لا تثريب عليكم اليوم يغفر الله لكم وهو أرحم الراحمين﴾ [يُوسُف: 92]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Babu zargi akanku a yau, Allah Yana gafarta muku, kuma Shi ne Mafi rahamar masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Babu zargi akanku a yau, Allah Yana gafarta muku, kuma Shi ne Mafi rahamar masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Bãbu zargi akanku a yau, Allah Yanã gãfartã muku, kuma Shĩ ne Mafi rahamar mãsu rahama |