Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 13 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَيُسَبِّحُ ٱلرَّعۡدُ بِحَمۡدِهِۦ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ مِنۡ خِيفَتِهِۦ وَيُرۡسِلُ ٱلصَّوَٰعِقَ فَيُصِيبُ بِهَا مَن يَشَآءُ وَهُمۡ يُجَٰدِلُونَ فِي ٱللَّهِ وَهُوَ شَدِيدُ ٱلۡمِحَالِ ﴾
[الرَّعد: 13]
﴿ويسبح الرعد بحمده والملائكة من خيفته ويرسل الصواعق فيصيب بها من يشاء﴾ [الرَّعد: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aradu tana tasbihi game da gode Masa, da mala'iku domin tsoronsa. Kuma Yana aiko tsawawwaki, sa'an nan Ya sami wanda Yake so da su alhali kuwa su, suna jayayya a cikin (al'amarin) Allah kuma shi ne mai tsananin hila |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aradu tana tasbihi game da gode Masa, da mala'iku domin tsoronsa. Kuma Yana aiko tsawawwaki, sa'an nan Ya sami wanda Yake so da su alhali kuwa su, suna jayayya a cikin (al'amarin) Allah kuma shi ne mai tsananin hila |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma arãdu tanã tasbĩhi game da gõde Masa, da malã'iku dõmin tsoronsa. Kuma Yanã aiko tsãwawwaki, sa'an nan Ya sãmi wanda Yake so da su alhãli kuwa sũ, sunã jãyayya a cikin (al'amarin) Allah kuma shĩ ne mai tsananin hĩla |