Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 25 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَٱلَّذِينَ يَنقُضُونَ عَهۡدَ ٱللَّهِ مِنۢ بَعۡدِ مِيثَٰقِهِۦ وَيَقۡطَعُونَ مَآ أَمَرَ ٱللَّهُ بِهِۦٓ أَن يُوصَلَ وَيُفۡسِدُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُمُ ٱللَّعۡنَةُ وَلَهُمۡ سُوٓءُ ٱلدَّارِ ﴾
[الرَّعد: 25]
﴿والذين ينقضون عهد الله من بعد ميثاقه ويقطعون ما أمر الله به﴾ [الرَّعد: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda* suka warware alkawarin Allah daga bayan ƙulla shi, kuma suna yanke abin da Allah Ya yi umurui da shi domin a sadar da shi kuma suna ɓarna a cikin ƙasar. Waɗancan suna da wata la'ana, kuma suna da munin gida |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka warware alkawarin Allah daga bayan ƙulla shi, kuma suna yanke abin da Allah Ya yi umurui da shi domin a sadar da shi kuma suna ɓarna a cikin ƙasar. Waɗancan suna da wata la'ana, kuma suna da munin gida |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka warware alkawarin Allah daga bãyan ƙulla shi, kuma sunã yanke abin da Allah Ya yi umurui da shi dõmin a sãdar da shi kuma sunã ɓarna a cikin ƙasar. Waɗancan sunã da wata la'ana, kuma sunã da mũnin gida |