Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 26 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿ٱللَّهُ يَبۡسُطُ ٱلرِّزۡقَ لِمَن يَشَآءُ وَيَقۡدِرُۚ وَفَرِحُواْ بِٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَمَا ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَا فِي ٱلۡأٓخِرَةِ إِلَّا مَتَٰعٞ ﴾
[الرَّعد: 26]
﴿الله يبسط الرزق لمن يشاء ويقدر وفرحوا بالحياة الدنيا وما الحياة الدنيا﴾ [الرَّعد: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne Yake* shimfiɗa arziki ga wanda Yake so, kuma Yana ƙuntatawa. Kuma sun yi farin ciki da rayuwar duniya, alhalikuwa rayuwar duniya ba ta zama ba dangane ga ta Lahira face jin daɗi kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Yake shimfiɗa arziki ga wanda Yake so, kuma Yana ƙuntatawa. Kuma sun yi farin ciki da rayuwar duniya, alhalikuwa rayuwar duniya ba ta zama ba dangane ga ta Lahira face jin daɗi kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Yake shimfiɗa arziki ga wanda Yake so, kuma Yanã ƙuntatãwa. Kuma sun yi farin ciki da rãyuwar dũniya, alhalikuwa rãyuwar dũniya ba ta zama ba dangane ga ta Lãhira fãce jin dãɗi kaɗan |