Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 32 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَلَقَدِ ٱسۡتُهۡزِئَ بِرُسُلٖ مِّن قَبۡلِكَ فَأَمۡلَيۡتُ لِلَّذِينَ كَفَرُواْ ثُمَّ أَخَذۡتُهُمۡۖ فَكَيۡفَ كَانَ عِقَابِ ﴾
[الرَّعد: 32]
﴿ولقد استهزئ برسل من قبلك فأمليت للذين كفروا ثم أخذتهم فكيف كان﴾ [الرَّعد: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, an yi izgili da Manzanni kafinka, sai Na yi jinkiri ga waɗanda suka kafirta, sa'an nan Na kama su. To, yaya uƙubata take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, an yi izgili da Manzanni kafinka, sai Na yi jinkiri ga waɗanda suka kafirta, sa'an nan Na kama su. To, yaya uƙubata take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili da Manzanni kãfinka, sai Na yi jinkiri ga waɗanda suka kãfirta, sa'an nan Na kãma su. To, yãya uƙũbãta take |