×

Shin fa, wanda shĩ Yake tsaye a kan kõwane rai game da 13:33 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ar-Ra‘d ⮕ (13:33) ayat 33 in Hausa

13:33 Surah Ar-Ra‘d ayat 33 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 33 - الرَّعد - Page - Juz 13

﴿أَفَمَنۡ هُوَ قَآئِمٌ عَلَىٰ كُلِّ نَفۡسِۭ بِمَا كَسَبَتۡۗ وَجَعَلُواْ لِلَّهِ شُرَكَآءَ قُلۡ سَمُّوهُمۡۚ أَمۡ تُنَبِّـُٔونَهُۥ بِمَا لَا يَعۡلَمُ فِي ٱلۡأَرۡضِ أَم بِظَٰهِرٖ مِّنَ ٱلۡقَوۡلِۗ بَلۡ زُيِّنَ لِلَّذِينَ كَفَرُواْ مَكۡرُهُمۡ وَصُدُّواْ عَنِ ٱلسَّبِيلِۗ وَمَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَمَا لَهُۥ مِنۡ هَادٖ ﴾
[الرَّعد: 33]

Shin fa, wanda shĩ Yake tsaye a kan kõwane rai game da abin da ya tanada (zai zama kamar wanda ba haka ba)? Kuma suka sanya abõkan tãrayya ga Allah! Ka ce: "Ku ambaci sũnãyensu."Ko kunã bai wa Allah lãbãri ne game da abin da bai sani ba a cikin ƙasa? Kõ da bayyananniyar magana kuke yin shirka, (banda a cikin zũciya)? Ã'a, an dai ƙawãta wa waɗanda suka kafirta mãkircinsu kuma an kange su daga hanya. Kuma wanda Allah Ya ɓatar to, bãbu wani mai shiryarwa a gare shi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أفمن هو قائم على كل نفس بما كسبت وجعلوا لله شركاء قل, باللغة الهوسا

﴿أفمن هو قائم على كل نفس بما كسبت وجعلوا لله شركاء قل﴾ [الرَّعد: 33]

Abubakar Mahmood Jummi
Shin fa, wanda shi Yake tsaye a kan kowane rai game da abin da ya tanada (zai zama kamar wanda ba haka ba)? Kuma suka sanya abokan tarayya ga Allah! Ka ce: "Ku ambaci sunayensu."Ko kuna bai wa Allah labari ne game da abin da bai sani ba a cikin ƙasa? Ko da bayyananniyar magana kuke yin shirka, (banda a cikin zuciya)? A'a, an dai ƙawata wa waɗanda suka kafirta makircinsu kuma an kange su daga hanya. Kuma wanda Allah Ya ɓatar to, babu wani mai shiryarwa a gare shi
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin fa, wanda shi Yake tsaye a kan kowane rai game da abin da ya tanada (zai zama kamar wanda ba haka ba)? Kuma suka sanya abokan tarayya ga Allah! Ka ce: "Ku ambaci sunayensu."Ko kuna bai wa Allah labari ne game da abin da bai sani ba a cikin ƙasa? Ko da bayyananniyar magana kuke yin shirka, (banda a cikin zuciya)? A'a, an dai ƙawata wa waɗanda suka kafirta makircinsu kuma an kange su daga hanya. Kuma wanda Allah Ya ɓatar to, babu wani mai shiryarwa a gare shi
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin fa, wanda shĩ Yake tsaye a kan kõwane rai game da abin da ya tanada (zai zama kamar wanda ba haka ba)? Kuma suka sanya abõkan tãrayya ga Allah! Ka ce: "Ku ambaci sũnãyensu."Ko kunã bai wa Allah lãbãri ne game da abin da bai sani ba a cikin ƙasa? Kõ da bayyananniyar magana kuke yin shirka, (banda a cikin zũciya)? Ã'a, an dai ƙawãta wa waɗanda suka kafirta mãkircinsu kuma an kange su daga hanya. Kuma wanda Allah Ya ɓatar to, bãbu wani mai shiryarwa a gare shi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek