×

Sunã da wata azãba a cikin rãyuwar dũniya, kuma haƙĩƙa azãbar Lãhira 13:34 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ar-Ra‘d ⮕ (13:34) ayat 34 in Hausa

13:34 Surah Ar-Ra‘d ayat 34 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 34 - الرَّعد - Page - Juz 13

﴿لَّهُمۡ عَذَابٞ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۖ وَلَعَذَابُ ٱلۡأٓخِرَةِ أَشَقُّۖ وَمَا لَهُم مِّنَ ٱللَّهِ مِن وَاقٖ ﴾
[الرَّعد: 34]

Sunã da wata azãba a cikin rãyuwar dũniya, kuma haƙĩƙa azãbar Lãhira ce mafi tsanani kuma bãbu wani mai tsare su daga Allah

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لهم عذاب في الحياة الدنيا ولعذاب الآخرة أشق وما لهم من الله, باللغة الهوسا

﴿لهم عذاب في الحياة الدنيا ولعذاب الآخرة أشق وما لهم من الله﴾ [الرَّعد: 34]

Abubakar Mahmood Jummi
Suna da wata azaba a cikin rayuwar duniya, kuma haƙiƙa azabar Lahira ce mafi tsanani kuma babu wani mai tsare su daga Allah
Abubakar Mahmoud Gumi
Suna da wata azaba a cikin rayuwar duniya, kuma haƙiƙa azabar Lahira ce mafi tsanani kuma babu wani mai tsare su daga Allah
Abubakar Mahmoud Gumi
Sunã da wata azãba a cikin rãyuwar dũniya, kuma haƙĩƙa azãbar Lãhira ce mafi tsanani kuma bãbu wani mai tsare su daga Allah
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek