×

Misãlin Aljanna wadda aka yi alkawarinta ga mãsu taƙawa, ƙõramu sunã gudãna 13:35 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ar-Ra‘d ⮕ (13:35) ayat 35 in Hausa

13:35 Surah Ar-Ra‘d ayat 35 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 35 - الرَّعد - Page - Juz 13

﴿۞ مَّثَلُ ٱلۡجَنَّةِ ٱلَّتِي وُعِدَ ٱلۡمُتَّقُونَۖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُۖ أُكُلُهَا دَآئِمٞ وَظِلُّهَاۚ تِلۡكَ عُقۡبَى ٱلَّذِينَ ٱتَّقَواْۚ وَّعُقۡبَى ٱلۡكَٰفِرِينَ ٱلنَّارُ ﴾
[الرَّعد: 35]

Misãlin Aljanna wadda aka yi alkawarinta ga mãsu taƙawa, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinta. Abincinta yana madawwami da inuwarta. Waccan ce ãƙibar waɗanda suka yi taƙawa, kuma ãƙibar kãfirai, ita ce wuta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: مثل الجنة التي وعد المتقون تجري من تحتها الأنهار أكلها دائم وظلها, باللغة الهوسا

﴿مثل الجنة التي وعد المتقون تجري من تحتها الأنهار أكلها دائم وظلها﴾ [الرَّعد: 35]

Abubakar Mahmood Jummi
Misalin Aljanna wadda aka yi alkawarinta ga masu taƙawa, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinta. Abincinta yana madawwami da inuwarta. Waccan ce aƙibar waɗanda suka yi taƙawa, kuma aƙibar kafirai, ita ce wuta
Abubakar Mahmoud Gumi
Misalin Aljanna wadda aka yi alkawarinta ga masu taƙawa, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinta. Abincinta yana madawwami da inuwarta. Waccan ce aƙibar waɗanda suka yi taƙawa, kuma aƙibar kafirai, ita ce wuta
Abubakar Mahmoud Gumi
Misãlin Aljanna wadda aka yi alkawarinta ga mãsu taƙawa, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinta. Abincinta yana madawwami da inuwarta. Waccan ce ãƙibar waɗanda suka yi taƙawa, kuma ãƙibar kãfirai, ita ce wuta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek