Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 43 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَيَقُولُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَسۡتَ مُرۡسَلٗاۚ قُلۡ كَفَىٰ بِٱللَّهِ شَهِيدَۢا بَيۡنِي وَبَيۡنَكُمۡ وَمَنۡ عِندَهُۥ عِلۡمُ ٱلۡكِتَٰبِ ﴾
[الرَّعد: 43]
﴿ويقول الذين كفروا لست مرسلا قل كفى بالله شهيدا بيني وبينكم ومن﴾ [الرَّعد: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suna cewa: "Ba a aiko ka ba." Ka ce, "Allah Ya isa zama shaida a tsakanina da tsakaninku da wanda yake a wurinsa akwai ilmin* Littafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suna cewa: "Ba a aiko ka ba." Ka ce, "Allah Ya isa zama shaida a tsakanina da tsakaninku da wanda yake a wurinsa akwai ilmin Littafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta sunã cẽwa: "Ba a aiko ka ba." Ka ce, "Allah Yã isa zama shaida a tsakãnina da tsakãninku da wanda yake a wurinsa akwai ilmin Littãfi |