Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 12 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَمَا لَنَآ أَلَّا نَتَوَكَّلَ عَلَى ٱللَّهِ وَقَدۡ هَدَىٰنَا سُبُلَنَاۚ وَلَنَصۡبِرَنَّ عَلَىٰ مَآ ءَاذَيۡتُمُونَاۚ وَعَلَى ٱللَّهِ فَلۡيَتَوَكَّلِ ٱلۡمُتَوَكِّلُونَ ﴾
[إبراهِيم: 12]
﴿وما لنا ألا نتوكل على الله وقد هدانا سبلنا ولنصبرن على ما﴾ [إبراهِيم: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mene ne a gare mu, ba za mu dogara ga Allah ba, alhali kuwa haƙiƙa Ya shiryar da mu ga hanyoyinmu? Kuma lalle ne muna yin haƙuri a kan abin da kuka cutar da mu, kuma ga Allah sai masu dogaro su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mene ne a gare mu, ba za mu dogara ga Allah ba, alhali kuwa haƙiƙa Ya shiryar da mu ga hanyoyinmu? Kuma lalle ne muna yin haƙuri a kan abin da kuka cutar da mu, kuma ga Allah sai masu dogaro su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mẽne ne a gare mu, bã zã mu dõgara ga Allah ba, alhãli kuwa haƙĩƙa Yã shiryar da mu ga hanyõyinmu? Kuma lalle ne munã yin haƙuri a kan abin da kuka cũtar da mu, kuma ga Allah sai mãsu dõgaro su dõgara |